Abajah
Appearance
Abajah | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Abajah ƙauye ne a jihar Imo, Najeriya.[1] Yana cikin ƙaramar hukumar Nwangele.[ana buƙatar hujja]
Ƙauyen shine wurin wani mutum-mutumi mai tsayin mita tara, Jesus de Greatest.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Nigerian builds 'biggest' statue of Jesus in Africa". Vanguard. Retrieved 3 January 2016.