Jump to content

Abass Olopoenia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abass Olopoenia
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Afirilu, 1954 (70 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Abass Olopoenia ɗan siyasan Najeriya ne daga Jihar Oyo, Najeriya. An haife shi a ranar 15 ga watan Afrilu 1954. Ya yi aure kuma yana da yara. Olopoenia ya yi aiki a Majalisar Wakilai, yana wakiltar Iseyin/Itesiwaju/Kajola/Iwajowa ta tarayya ta Jihar Oyo daga watan Mayun shekara ta 2007 zuwa Mayu 2011. [1][2]

  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-09.
  2. Udo, Mary (2017-02-28). "OLOPOENIA, Hon. Abass". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 2024-12-09.