Jump to content

Abdalla Kheri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdalla Kheri
Rayuwa
Haihuwa Zanzibar (birni), 11 Nuwamba, 1996 (27 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Abdalla Salum Kheri (an haife shi ranar 11 ga watan Nuwamba 1996) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Tanzaniya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiyar baya ga kulob din Azam FC na Premier da kuma tawagar ƙasar Tanzaniya.[1][2][3][4]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Kheri ya wakilci Zanzibar [lower-alpha 1] kuma ya fuskanci Tanzaniya a gasar cin kofin CECAFA guda biyu ( 2017 da 2019 ). [5] Ya buga babban wasansa na farko a Tanzaniya a ranar 18 ga watan Nuwamba 2018 a wasa da Lesotho. [5]

Bayanan kula

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Associate member of CAF but not member of FIFA.
  1. "Competitions - 14th Edition of Total CAF Confederation Cup - Team Details - Player Details" . CAF . Retrieved 20 November 2020.
  2. Abdalla Kheri at Soccerway. Retrieved 20 November 2020.
  3. Abdallah Kheri" . Azam FC . Retrieved 20 November 2020.
  4. "Abdalla Sebo" . Global Sports Archive . Retrieved 20 November 2020.
  5. 5.0 5.1 "Abdalla Kheri". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 20 November 2020.