Abdelwahid Aboud Mackaye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Abdelwahid Aboud Mackaye
Rayuwa
Haihuwa 1953 (68/69 shekaru)
Sana'a


Abdelwahid Aboud Mackaye (an haife shi a shekarar 1953) wani shugaban ‘yan tawayen Chadi ne dake cikin masu yakin hambarar da Shugaban Chadi Idriss Déby. Asalinsa dan gwagwarmaya ne a cikin kungiyar sa kai ta Democratic Revolutionary Council (CDR) yayin yakin basasar farko na kasar Chadi, karkashin Déby ya zama ma'aikacin gwamnati kafin ya sauya sheka zuwa ɗan tawaye a shekarar 2003. Bayan ya kasance na farko-farkon waɗanda suka shiga FUC kuma daga baya ya koma cikin UFDD, a shekarar 2007 ya kafa UFDD-Fundamentalkungiyar da watan Fabrairun 2008 su kai harin kifar da gwamnati da bai yi nasara ba akan N'Djamena.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]