Abderrahmane Amalou
Abderrahmane Amalou | |||
---|---|---|---|
26 ga Faburairu, 1995 - 13 ga Augusta, 1997 ← Mohamed Idrissi Alami Machichi (en) - Omar Azziman (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Marrakesh, 6 ga Afirilu, 1938 | ||
ƙasa | Moroko | ||
Mutuwa | 19 Nuwamba, 2021 | ||
Karatu | |||
Harsuna | Larabci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Constitutional Union (en) |
Abderrahmane Amalou ( Larabci: عبد الرحمن أمالو; 6 Afrilu 1938 - 19 Nuwamba 2021) masani ne a fannin ilimi kuma ɗan siyasa na ƙasar Morocco.[1] Ya kasance ministan shari'a a karkashin gwamnatin Abdellatif Filali ta biyu daga shekarun 1995 zuwa 1997.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "وزير العدل الأسبق أمالو ينتقل إلى دار البقاء". Hespress (in Arabic). 19 November 2021. Retrieved 21 November 2021.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Premier gouvernement - 7 décembre 1955 - 25 octobre 1956" (PDF). maroc.ma (in French). Archived from the original (PDF) on 20 January 2007.CS1 maint: unrecognized language (link)