Jump to content

Abdou Bako

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdou Bako
Rayuwa
Haihuwa Mayotte (en) Fassara, 6 ga Janairu, 1965 (59 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a marubuci

Abdou Salam Baco (an haife shi c. 1965) marubuci ne na Mahoraisan. An haife shi a Mzoizia a cikin Mayotte. Ya rubuta littattafai guda uku, kuma ya kafa ƙungiyar kiɗan Mobissa.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]