Abdu Boda
Appearance
Abdu Boda,
Tsohon mawaki ne a masana antar fim ta Hausa wato masana'antar kanniwud ya dade Yana Waka , ya daukaka ya shahara a sanadiyyar Waka a masana antar.[1]
Takaitaccen Tarihin Sa
[gyara sashe | gyara masomin]Abdu Boda, a hirar da BBC tayi dashi yace Yana Waka ne domin ya taimakawa Yan uwan sa base yayi maula ba . [2]Mawakin yayi aure , a yadda auren yazo masa be Yi [3]tunani zeyi aure a lokacin ba[4]. Mawakin Haifaaffen jihar katsina ne an daura auren sa a ranar asabar 26 ga watan maris shekarar 2021.
Wakokin sa
- Asha ruwa.
- dan gidan Usman sarki.
- babban yaro.
- Madaral Lilo.
- tayi rawa dakin ba kowa.
- daure daure.
- ↑ http://abduboda.blogspot.com/2010/12/abdu-boda.html?m=1
- ↑ https://www.bbc.com/hausa/60361459
- ↑ https://fimmagazine.com/abdu-boda-ya-yi-auren-ba-zata/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.