Abdul Hafeez Pirzada
Appearance
Abdul Hafeez Pirzada | |||
---|---|---|---|
30 ga Maris, 1977 - 5 ga Yuli, 1977 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Sukkur (en) , 24 ga Faburairu, 1935 | ||
ƙasa | Pakistan | ||
Harshen uwa | Urdu | ||
Mutuwa | Reading (en) , 1 Satumba 2015 | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of Karachi (en) University of Sindh (en) | ||
Harsuna | Urdu | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da Barrister | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa | Pakistan Peoples Party (en) |
Abdul Hafeez Pirzada 24 ga watan Fabrairu shekara ta 1935 zuwa 1 ga watan Satumba shekara ta alif dubu biyu da sha biyar 2015) Babban lauya ne na kasar Pakistan, masanin a bangaran shari'a, kuma ya kasance babban ɗan siyasa, wanda ya yi aiki daban-daban a matsayin ministan bayanai, Ministan shari'a. Ministan kudi, da Ministan ilimi a ƙarƙashin shugaban kasa kuma daga baya Firayim Minista Zulfikar Ali Bhutto daga shekara ta 1971 zuwa 1977. A matsayinsa na ministan shari'a, an lasafta shi a matsayin babban mai tsara Kundin Tsarin Mulki na kasar Pakistan, baki daya wanda aka zartar a shekara ta 1973. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Govt on collision course with SC". The Nation. 9 June 2011. Archived from the original on 27 September 2011. Retrieved 3 July 2011.