Abdul Rashid Dostum
Abdul Rashid Dostum | |||
---|---|---|---|
29 Satumba 2014 - 19 ga Faburairu, 2020 ← Yunus Qanuni (en) - Amrullah Saleh (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Jowzjan (en) , 25 ga Maris, 1954 (70 shekaru) | ||
ƙasa | Afghanistan | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||
Kyaututtuka | |||
Aikin soja | |||
Fannin soja | Afghan National Army (en) | ||
Digiri | marshal (en) | ||
Ya faɗaci |
Soviet–Afghan War (en) Afghan Civil War (en) Yaƙin Basasar Afghanistan (1996–2001) Afghan Civil War (en) War in Afghanistan (en) Afghan conflict (en) | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
People’s Democratic Party of Afghanistan (en) National Islamic Movement of Afghanistan (en) | ||
IMDb | nm4321815 | ||
web.archive.org… |
Rayuwa shi ta farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Dostum a shekara ta 1954 a Khwaja Du Koh kusa da Sheberghan a lardin Jowzjan, Afghanistan . Ya fito ne daga wata family mai talauci ta Uzbek, ya kuma sami ilimin gargajiya na asali yayin da aka tilasta masa barin makaranta tun yana ƙarami da. Daga can, ya fara aiki a manyan filayen gas na ƙauyen.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Dostum ya fara aiki a shekarar ta alif dubu daya da dari tara da saba’in 1970 a wani kamfanin matatar gas na jihar a Sheberghan, kuma shiga cikin siyasar kungiyar kwadago, yayin da sabuwar gwamnati ta fara ba da makamai ga ma'aikatan a cikin masana'antun matatar mai da gas. Dalilin wannan ne kuma ƙirƙirar "ƙungiyoyi don Tsaron Juyin Juya Halin". Saboda sabbin ra'ayoyin Kwaminisanci da suka shiga Afghanistan a cikin shekarun 1970, ya shiga cikin Sojojin Kasa na Afghanistan a shekarar ta 1978. Dostum ya sami horo na aiki soja a Jalalabad . An tura tawagarsa a yankunan karkara da ke kusa da takin Sheberghan, a karkashin kulawar Ma'aikatar Tsaro ta Kasa.[1] Dangane da shaidar daukar hoto, Dostum ya kuma samu isheshen horo a cikin iska kuma har yanzu yana zaɓar sa fuka-fukan tsalle-tsalle na farko na "Master Paratrooper" na Afghanistan.[2]
- ↑ "Abdul Rashid Dostum". GlobalSecurity.org. Archived from the original on 1 March 2009. Retrieved 18 March 2009.
- ↑ "Dostum Calls for Political Settlement to Conflict". TOLOnews. Retrieved 2024-05-02.