Abdulkadir Belmokhtar
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Boufarik, 5 ga Maris, 1987 (39 shekaru) |
| ƙasa | Aljeriya |
| Karatu | |
| Harsuna | Larabci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
sport cyclist (en) |
| Samfuri:Infobox biography/sport/cycling | |

Abdelkader Belmokhtar (An haife shi a ranar 5 ga watan Maris ɗin 1987), ƙwararren ɗan tseren keke ne na Aljeriya. [1] A shekara ta 2015 ya lashe Gasar Gwajin Lokaci ta Aljeriya .[2]
Manyan sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Abdelkader Belmokhtar". Pro Cycling Stats. Retrieved 29 June 2015.
- ↑ "2015 » National championships Algeria – ITT". Pro Cycling Stats. Retrieved 29 June 2015.