Abdulkarim Saliu
Appearance
5 ga Yuni, 2007 -
29 Mayu 1999 - | |||||
| Rayuwa | |||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | Action Congress of Nigeria | ||||
Abdulkarim Saliu ɗan siyasar Najeriya ne daga jihar Kogi, wanda ya wakilci mazaɓar Adavi/Okehi a majalisar wakilai ta ƙasa daga shekarun 2007 zuwa 2011. Ya yi aiki a ƙarƙashin dandalin Alliance for Democracy. Badamasuiy Abdulrahaman ne ya gaje shi. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-16.