Jump to content

Abdullahi Mahmud Gaya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdullahi Mahmud Gaya
Rayuwa
Haihuwa 1963 (61/62 shekaru)
ƙasa Najeriya
jihar Kano
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Abdullahi Mahmud Gaya ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya yi wa'adi biyu a majalisar wakilai. Ya wakilci mazaɓar Kano Ajingi/Albasu/Gaya daga shekarun 2015 zuwa 2019, da kuma daga shekarun 2019 zuwa 2023, a ƙarƙashin tutar jam'iyyar All Progressives Congress (APC). [1] [2]

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Abdullahi Mahmud Gaya a jihar Kano a shekarar 1963. [1]

Abdullahi Mahmud Gaya ya taɓa zama ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Kano Ajingi/Albasu/Gaya daga shekarun 2015 zuwa 2019, sannan ya sake zama ɗan majalisar wakilai na biyu daga shekarun 2019 zuwa 2023. [1] [2]

Abdullahi Mahmud Gaya Usman Adamu Mohammed ne ya gaje shi a shekarar 2015 sannan Ghali Tijjani Mustapha ya gaje shi a shekarar 2023, bayan ya kammala wa’adinsa a ƙarƙashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC). [1] [2]

  1. 1.0 1.1 1.2 1.3 "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-01. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  2. 2.0 2.1 2.2 "undefined candidate data for 2023 - Stears Elections". www.stears.co. Retrieved 2025-01-01. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":1" defined multiple times with different content