Abdullahi bin Unais
Abdullahi bin Unais | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | muhaddith (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Abdullahi bn Unais sahabi ne na Annabin musulunci Muhammad. Ya shiga yake yaken soja da dama da Muhammadu ya umarta. Na farko shi ne kashe Khalid bin Sufyan Al-Hathali wanda yake ɗan kabilar Banu Lahyan ne. Muhammad ya ce yana shirin kai hari Madina da zuga mutanen Nakhla da Uranah su kawo masa hari. Don haka sai ya aika Abdullahi bn Unais ya kashe shi a shekara ta 625 a lokacin yin balaguron Abdullahi Ibn Unais. [1]
Abdullahi bn Unais ya sami Hudayr da rakiyar matarsa, lokacin da aka tambaye shi ko wanene shi. Unais ya amsa da cewa, "Ni balarabe ne na ji labarin ku da rundunar da kuke haɗawawa don yakar Muhammadu, don haka na zo ne domin in shiga cikin sahun ku."
Sai Muhammadu ya aike shi a Tawagar Al Raji. Wasu mazaje sun bukaci Muhammadu ya aiko da malamai domin su koyar da su Musulunci, [1] amma kabilun Khuzaymah biyu ne suka ba mutanen cin hanci, wadanda suke son daukar fansa kan kisan da mabiya Muhammad suka yi wa Khalid bin Sufyan. [2]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- 7th century in Lebanon § Ṣaḥāba who have visited Lebanon
- List of battles of Muhammad