Abdullatif Abbas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdullatif Abbas
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Kuwait
Shekarun haihuwa 18 ga Afirilu, 1953
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Wasa Wasannin Motsa Jiki
Participant in (en) Fassara 1976 Summer Olympics (en) Fassara da 1980 Summer Olympics (en) Fassara

Abdul Latif Al-Sayed Abbas Youssef Hashem (an haife shi ranar 18 ga watan Afrilun 1953) ɗan ƙasar Kuwaiti ne. Ya yi takara a tseren mita 4 × 100 na maza a gasar Olympics ta bazarar 1976. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Abdul Latif Abbas Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 19 August 2017.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Abdul Latif Abbas at Olympedia