Jump to content

Abdulrahman Akkad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdulrahman Akkad
Rayuwa
Cikakken suna عبدالرحمن عقاد
Haihuwa Aleppo, 17 Mayu 1998 (26 shekaru)
ƙasa Siriya
Sana'a
Sana'a blogger (en) Fassara
abdulrahmanakkad.com

Abdulrahman Akkad ɗan rubutun ra'ayin yanar gizo ne wadda yake zaune a kasar Siriya, kuma ya kasance dan siyasa yana magana da jama'a [1] kuma Mai fafutukar kare hakkin dan adam. [2][3] A halin yanzu yana zaune a Berlin.[4]

Tarihin rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Rayuwar shi ta farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Akkad ne an Aleppo a cikin Musulmi na kasar Siriya.[5] Iyalinsa sun fito ne daga Yahudawa na Sephardic waɗanda daga baya suka am shi addinin Musulunci.[6] Yana da 'yan'uwa maza uku da wata 'yar'uwa.  [ana buƙatar hujja][ A shekara ta alif dubu biyu da goma 2010, Akkad ya kammala karatu daga Dhat Al-Sawari Primary tare da digiri na farko. Shekaru uku bayan haka a cikin a lif dubu biyu da sha ukku 2013, kafin ya bar kasar Siriya, Akkad ya kammala karatun sa a [[Abdulwahab Al-Shawaf Junior High]] sana kuma yayi difloma a makarantar sakandare. Daga baya kuma Akkad bai ci gaba da karatunsa ba bayan ya bar kasar Siriya a shekarar a lif dubu biyu da sha ukku 2013.  {{Ana bukatan hujja|date=March 2024}}<sup class="noprint Inline-Template Template-Fact" style="white-space:nowrap;">[''<nowiki><span title="This claim needs references to reliable sources. (March 2024)">citation needed</span>]

  1. "بي بي سي اكسترا". BBC News Arabic (in Larabci). 2022-06-30. Retrieved 2022-06-30.
  2. France 24 (September 3, 2021). "في فلك الممنوع – مـجتـمع الـميم/عين.. مــيــم تصرخ أنا مثلــكــم وعــيــن تعـجـب من عنفكم!". france24.com (in Larabci). Retrieved September 5, 2021.
  3. David Berger (theologian) (November 21, 2019). "Abdulrahman Akkad: Er floh aus Syrien, kritisierte den Islam und wird nun in Deutschland zensiert". philosophia-perennis.com (in Jamusanci). Retrieved June 30, 2021.
  4. Mannschaft magazine (December 28, 2020). "Geflüchteter Youtuber betreibt LGBTIQ-Aufklärung auf Arabisch". mannschaft.com (in Jamusanci). Retrieved June 30, 2021.
  5. Jaafar Abdul Karim (February 17, 2019). "اسم أمي ليس عيبا، أريد أن أنسب إلى أمي كذلك!". Deutsche Welle (in Larabci). Retrieved October 23, 2021.
  6. U. N. O. Flüchtlingshilfe (July 15, 2020). ""Ich dachte, dass ich ein Mensch sei, der das Leben nicht verdient."". uno-fluechtlingshilfe.de (in Jamusanci). Retrieved July 15, 2021.