Abdulwaheed Omar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdulwaheed Omar
Rayuwa
Sana'a

Abdulwaheed Ibrahim Omar tsohon shugaban kungiyar kwadago ne a kasar Najeriya.

Farkon rayuwa da Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Zariya, ya shiga kungiyar Malaman Najeriya, inda ya tashi ya zama shugabanta. An kuma zabe shi a matsayin mataimakin shugaban Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC). An sake zaɓensa ba tare da hamayya ba a shekarar 2011. Ya tsaya takara a shekarar 2015, a lokacin ne wanda ya gada, Adams Oshiomhole, ya bayar da hujjar cewa hukumar ta rasa martaba da tasiri a karkashin jagorancin Omar.Omar ne yayi fafutukan harka lallai sai gwanti ta cire tallafi mai fetur a shekarar 2015.Omar yaje karatun a kuru jos idan yasamu lambar yabo ko karramawa da MNI. Mazaunine a Zaria, kuma manomi.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]