Abiak Elibi
Appearance
Abiak Elibi | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | administrative territorial entity (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Abiak Elibi ƙauyen Oron ne cikin ƙaramar hukumar Urue-Offong/Oruko a jihar Akwa Ibom Najeriya.
Labarin tarihin Oron ya nuna cewa an ƙirƙiri ƙauyen Abiak Elibi (Gudu ka Buya) a matsayin wurin tserewa a Akpakip Oro don mutane su ɓoye idan sun ji kamar an kai musu hari.