Abid el gassad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abid el gassad
Asali
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Direction and screenplay
Darekta Kamal Attia (en) Fassara
'yan wasa
External links

Abid el gassad ( Larabci: عبيد الجسد‎ ) fim ne na shekarar 1962 wanda Kamal Atia ya bada Umarni. Taurarin shirin sun haɗa da Huda Sultan, Farid Shawqi, Mahmoud Al Meleji, Tawfik El Deken, da Shafik Nour El Din.

Makirci[gyara sashe | gyara masomin]

Fim ɗin ya ta'allaka ne akan Abd al-Fattah, wanda ya saci buhun kudi na "Uncle Amin" a lokacin da yake wajen wani shago da ƴar kasuwa mai suna "Samia" ke aiki. Samia ta ɗauki hoton satar da aka yi kuma ta yanke shawarar cewa za ta yi barazanar mayar wa barawon jakar, ko kuma ta kai kararsa ga ƴan sanda. An samu saɓani tsakanin “Ali” da ƴan uwansa ɓarayin dangane da mayar da jakar ga mai ita. Fim ɗin ya biyo bayan ci gaban wani labarin soyayya ne tsakanin Ali da Samia, inda suka fita tare kuma a karshe suka yanke shawarar yin aure, bisa sharadin Ali ya bar rayuwarsa ta aikata laifuka. Sannan Samia tana aiki a matsayin ma'aikaciyar ajiya a wani ƙaramin shago.

Yan wasan kwaikwayo[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]