Abinsha sune dukkan abin da ake iya shan su da baki mafiyawanci kuma ba tare da an tauna su da hakora ba, kamar ruwa, kunu, sirki, shayi, lemon kwalba, da dai sauran su.
ruwan 'ya'yan itace
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.