Kunu
Appearance
Kunu | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Abinsha |
Ƙabila | Hausa |
Ƙasa | Najeriya |
Ƙasa da aka fara | Najeriya |
Alternative name (en) | kununzaki |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Yankin taswira | Arewacin Najeriya |
Kunu. wani abin sha ne da ake haɗawa don samun amfani. Akwai ire-iren nau'ikan kunu da yawa, kuma ana haɗa shi ne ta hanyoyi daban-daban. Misalin nau'ikan kunu, sun haɗa da: kunun gero,kunun dawa,kunun zaƙi,kunun aya, kunun gyada,kunun alkama,kunun tsamiya da kuma kununmadara,kunun tamba,kunun kanwa,sauransu.[1]
Sinadaran yin Ku
[gyara sashe | gyara masomin]- Gero
- Dawa
- tamba
- tsamiya
- Kanwa
Ana shan kunu da sikari, sannan da kuli-kuli ko kosai idan koko ne.
Ire-iren Kunu
[gyara sashe | gyara masomin]Ire-iren kunu sun haɗa da:
- Kunun tsamiya
- Kunun Gyaɗa
- Kunun kanwa
- koko
- Kunun dawa
- Kunun zaki
- Kunun aya
- kunun alkama
- Kunun tamba dasauransu.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-05-20. Retrieved 2022-05-20.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.