Abubakar Kani Faggo
Appearance
Abubakar Kani Faggo ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taɓa zama memba mai wakiltar mazaɓar Shira/Giade a majalisar wakilai. [1] [2]
Rayuwar farko da aikin siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Abubakar Kani Faggo a shekarar 1965 kuma ɗan asalin jihar Bauchi ne. Ya gaji Adamu Gurai kuma an zaɓe shi a shekarar 2019 a matsayin ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Shira/Giade. [1] [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Candidates - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-05. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":0" defined multiple times with different content - ↑ 2.0 2.1 "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name ":1" defined multiple times with different content