Giade

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Globe icon.svgGiade

Wuri
Map
 11°24′N 10°12′E / 11.4°N 10.2°E / 11.4; 10.2
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Bauchi
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Giade dai na daya daga cikin Kananan Hukumomin dake Jihar Bauchi, a Arewacin Tarayyar Nijeriya.