Jump to content

Abubakar Nalaraba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Abubakar Nalaraba ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisa daga jihar Nasarawa, Najeriya. An haife shi a ranar 17 ga watan Yulin shekara ta 1976. [1]

Ilimi da Sana'a

[gyara sashe | gyara masomin]

Hon. Abubakar Nalaraba yana da digiri na biyu (M.Sc) a fannin Banki da Kuɗi. Ya kasance ɗan majalisa a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10 a Nasarawa mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Awe/Doma/Keana. An zaɓe shi a shekarar 2023 a ƙarƙashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC). [2] [3]

  1. "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2024-12-13.
  2. "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2024-12-13.
  3. "ShineYourEye". www.shineyoureye.org. Retrieved 2024-12-13.