Accord (Nijeriya)
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Gajeren suna | A |
| Iri | jam'iyyar siyasa |
| Ƙasa | Najeriya |
| Mulki | |
| Hedkwata | Abuja |
Accord Jam'iyyar siyasa ce a Najeriya. A zaɓen majalisar dokokin Najeriya na 2015, jam'iyyar ta samu kujera 1 a majalisar wakilai (Dauda Kako Abayomi Are daga mazaɓar Mushin I) [1] haka-zalika bata ko kujera ɗaya daga cikin kujeru 109 na majalisar dattawa.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hon. DAUDA KAKO ABAYOMI ARE Mushin I, http://www.nassnig.org/mp/profile/580