Achina, Anambra
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jahar Anambra | |||
| Yawan mutane | ||||
| Harshen gwamnati | Harshen, Ibo | |||
Achina wani gari ne, da ke cikin ƙaramar hukumar Aguata a Jihar Anambra, a Nijeriya. Garin na da ƙauyuka biyu, umueleke da umueziyi. Achina ya yi mararraba da garuruwan; Akpo, Umuchu, Ogboji, Uga.

Mazaunan garin ƴan ƙabilar Igbo ne.
Yanayi
[gyara sashe | gyara masomin]Achina na da nau'ikan yanayi guda biyu, kuma sune yanayin damuna da rani.[1]
