Jump to content

Adams Jagaba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Adams Jagaba ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisa a majalisar dokokin Najeriya. Ya fito daga jihar Kaduna a Najeriya. Jagaba ya wakilci mazaɓar Kachia/Kagarko a majalisar dokokin jihar Kaduna daga shekarun 2015 zuwa 2019. [1] [2]

  1. "Stakeholders Rally Support for Laah over S'Kaduna Senatorial Seat – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2024-12-24.
  2. www.premiumtimesng.com https://www.premiumtimesng.com/news/headlines/270304-breaking-apc-reps-member-formally-defects-to-pdp.html?tztc=1. Retrieved 2024-12-24. Missing or empty |title= (help)