Adebesin Folarin
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | 1877 |
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | 4 Oktoba 1949 |
| Karatu | |
| Makaranta | Makarantar Nahawu ta CMS, Lagos |
| Sana'a | |
| Sana'a | lauya da alƙali |
Cif Adebesin Folarin (wanda aka fi sani da Josiah Folarin Williams, Josiah Fitzac Folarin da Debeshin Folarin) (1877 - 4 ga watan Oktoba 1949) ɗan Najeriya ne lauya, ne kuma alkali, jami'in gwamnati,ne masanin tarihi da marubuci. Ya kasance daya daga cikin manyan masu ilimi a farkon karni na 20 Abeokuta, kuma an san shi da "daya daga cikin masana tarihi na farko na kishin kasa".