Jump to content

Adekunle Ojora

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adekunle Ojora
Rayuwa
Haihuwa 1932 (91/92 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa da ɗan jarida

Adekunle ojora an haife shi ne a shekarar (1932)kuma shi dan kasuwane a Nigeria kuma shine chairman a hukumar AGDIP Nigerian limited daga shekarar 1971 har zuwa lokacin da yafara aiki da kamfanin unipetrol a shekarar 2002.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

https://en.m.wikipedia.org/wiki/Adekunle_Ojora