Adrienne Koutouan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adrienne Koutouan
Rayuwa
Haihuwa 1969 (54/55 shekaru)
ƙasa Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Jarumi
IMDb nm0468099

Adrienne Ako Anomgbo Koutouan (an haife tane a shekarar 1969) ta kasance shahararriyar yar shirin fim ce na kasar Ivori Cost.

Tarihin rayuwarta[gyara sashe | gyara masomin]

Adrienne Koutouan ita mamba ce daga mutanen Tchaman Kuma an haife ta ne a kauyen Abobo-Té dake cikin garin Abobo kusa da Abidjan.[1] Ta so zama yar'wasan fim tun tana karama, dukda cewa iyayen ta basa son hakan data nuna. Ta fara aikin shirin fim a shekarar 1980 acikin "Fétiche éburnéen" theater troupe.[2] In 1986, Koutouan was named Best Dancer at the Ivory Coast ballet.[3]

Adrienne Koutouan ta karba awards da dama, wanda suka hada da best female performance a bikin Namur Festival a kasar Belgium a shekarar 1998, best female performance a M-Net Festival a Birnin Johannesburg a shekarar 1999, da kuma best African actress a Pabbah festival a Nigeria shekarar 2002.[4] In 2006, Koutouan received the Gold Standard award at the Panafrican Film and Television Festival of Ouagadougou for her performance in the series Quand les éléphants se battent. She is well known in the Ivory Coast for her role as Rosalie in the series Faut pas fâcher.[2] In 2008, Koutouan starred as Infirmière Antoinette in Dr. Boris alongside Ahmed Souaney.[5]

A ranar 4 ga watan Afrilun , shekara ta 2019, an girmama Adrienne Koutouan a ranar cikar ta shekara 30th amatsayin yar'wasan fim, tare da samun kyautuka da dama daga gwamnati. Inda aka zamar da ita officer in the Order of Cultural Merit, daga Ministry of Culture and Francophonie. Mabiyar Katholika ce, Adrienne Koutouan kuma anyi sanya sunan ta a wani babban gina dan girmama ta.[2]

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

  • 1993: Faut pas fâcher (TV Series)
  • 1994: Wariko, le gros lot as Curious Neighbour
  • 1998: Lucy's Revenge as Albertine
  • 2000: Je m'appelle Fargass
  • 2005: Quand les éléphants se battent (TV Series)
  • 2005: Caramel as Maria
  • 2007: Danger permanent
  • 2008: Dr. Boris (TV Series) as Infirmière Antoinette

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Adrienne KOUTOUAN". Abidjan.net (in French). Archived from the original on 14 October 2020. Retrieved 2 October 2020.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. 2.0 2.1 2.2 "À Abidjan, la comédienne Adrienne Koutouan honorée par sa paroisse". La Croix Africa (in French). 17 April 2019. Retrieved 2 October 2020.CS1 maint: unrecognized language (link)
  3. Kotto, Rolyvan (22 March 2019). "DÉCOUVREZ LE PALMARÈS IMPRESSIONNANT D'ADRIENNE KOUTOUAN". Life Mag (in French). Retrieved 2 October 2020.CS1 maint: unrecognized language (link)
  4. Serikpa, Carole (2 April 2019). "LA COMÉDIENNE ADRIENNE KOUTOUAN PHÉNOMÉNALE !". La Maison des Journalistes. Retrieved 2 October 2020.
  5. Kioshiko, Kohan (21 September 2018). "Mort du cinéaste Ahmed Souaney (Dr Boris) : ce que l'on sait de son décès". Cote D'Ivoire News (in French). Retrieved 2 October 2020.CS1 maint: unrecognized language (link)

Hadin waje[gyara sashe | gyara masomin]