Garin Afaha Okpo garin Oron ne, a cikin karamar hukumar Urue-Offong/Oruko a jihar Akwa Ibom a Najeriya.