Afarit el-asphalt

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Afarit el-asphalt
Asali
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
External links

Afarit el-asphalt ( The Asphalt Boogeymen ) fim ne da aka shirya shi a shekarar 1996 na wasan kwaikwayo na Masar wanda Oussama Fawzi ya bada umarni kuma Hany Gerges Fawzi ya shirya a Aflam Guirguiss Fawzy.[1][2] Fim ɗin ya haɗa da Mahmoud Hemida da Salwa Khattab a matsayin jagorori inda Hasan Husni, Lotfy Labib, Gamil Ratib da Mohammed Tawfik suka taka rawar gani.[3][4]

Fim ɗin yana da nasa na farko a Locarno Film Festival a Switzerland a ranar 11 ga watan Agusta 1996.[5]

Labarin fim[gyara sashe | gyara masomin]

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

 • Mahmoud Hemida a matsayin Sayed
 • Salwa Khaddab
 • Abdalla Mahmoud
 • Gamil Ratib
 • Hasan Husni a matsayin Hassan Hosny
 • Aida Abdel Aziz a matsayin Tafeda
 • Lotfy Labib a matsayin Saleh
 • Mohammed Tawfik a matsayin Ali
 • Manal Afifi a matsayin Bataa
 • Amal Ibrahim a matsayin Zahia
 • Mohamed Sharaf a matsayin Shaban
 • Maged El-Kidwani a matsayin Halazona
 • Shabaan Abdel Rehim a matsayin Singer
 • Kamal Sulaiman
 • Ala Awad

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 1. "AFARIT AL-ASPHALT (1996)". British Film Institute. Archived from the original on November 17, 2020. Retrieved 14 October 2020.
 2. "Afarit El-Asphalt". Turner Classic Movies. Retrieved 14 October 2020.
 3. "Afarit Al-Asphalt (1996) Asphalt Devils". elcinema. Retrieved 14 October 2020.
 4. "Afarit el-asphalt: Akční / Drama". csfd. Retrieved 14 October 2020.
 5. "AFARIT EL-ASPHALT 1996". filmweb. Retrieved 14 October 2020.