Africaine (taba)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Africaine (taba)
cigarette brand (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa da aka fara Luksamburg

Africaine taba ce da ta samo asali daga Luxembourg, a halin yanzu kamfanin "Landewyck Tobacco" [1]shine yake samar da ita. afriacane wannan kalmace daga yaren faransani wacce ke nufin afrika.

Tarihin ta[gyara sashe | gyara masomin]

An gaddamar da tabar ne ta Africaine a farkon shekarar 1940. A lokacin yakin duniya na biyu , a Maryland a dalilin rashin ganyen taba a wannan lokacin domin samar da taabar ta Africaine.[2] sai bayan karshen yakin duniya na biyu sannan tabar ta zama sananniya a garin Luxembourg kuma an santa ne a matsayin tabar masu aji.

Anyi talla masu yawa ga tabar a fastoci .

kalar taabar ana saida itane kwai a garin Luxembourg.[3][4][5]

Various advertising posters were made for Africaine cigarettes. amma akan sai da ita a jamus da italiya.[6][7]

Kokasan cewa[gyara sashe | gyara masomin]

Taba na cutar da jiki

  1. "Landewyck: cigarettes". Hvl.lu. Retrieved 2017-12-30.
  2. Landewyck: History - Sales". Hvl.lu. Retrieved 2017-12-30.
  3. "Lucifer Etiketten - Matchbox labels - Etiquette allumettes : Sigaretten - Cigarettes". Collector-items. Retrieved 2017-12-30.
  4. "Vintage Advertisement Poster for Africaine Cigarettes, 1950s for sale at Pamono". Pamono.co.uk. Retrieved 2017-12-30.
  5. "KUNST & AUKTIONSHAUS HERR | LAURITZ.COM: Emailschild Africaine". Herr-auktionen.de. Retrieved 2017-12-30.
  6. "BrandAfricaine". Cigarettes Pedia. Retrieved 2017-12-30.
  7. "Africaine". Zigsam.at. Retrieved 2017-12-30.