Jump to content

African harp

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
African harp
African harp

African harp kawai zane, ana samun shi a wakokin gargajiya na sub Sahara a yankin Africa. Mafi yawancin a kudanci. Inda akayi amfani dashi a lokutan baya a yankin Africa.

Davis N (1986). Gardiner A (ed.). Ancient Egyptian Paintings (PDF). Vol. 3. University of Chicago Press.