Agbotomokekere

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Agbotomokekere
Rayuwa
Haihuwa 1935 (88/89 shekaru)
Sana'a
Imani
Addini Musulunci

Agbotomokekere (an haife shi a ranar 4 ga Mayu, 1935 1354AH) shugaban addini ne na Najeriya. Shi ne Babban limamin Ibadanland. Ya zama Imam Abdul-Ganiyy AbuBakr Agbotomokekere Oke-Koto a shekarar 2015. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Imams_in_Ibadan