Jump to content

Wurin Tarihi na Bishiyar Agiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Agiya Tree Monument)
Wurin Tarihi na Bishiyar Agiya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajahar Legas
Ƙananan hukumumin a NijeriyaBadagry
An obelisk surrounded by people
An kafa Obelisk a madadin Bishiyar Agia
Agia abin tunawa

Wurin Tarihi na Bishiyar Agiya tana nan wurin da itacen Agia ta ke ( Egun: Asisoe Tin ) a kusa da babban ɗakin taro na Badagry.[1] Bishiyar ta Agiya ta kasance mai tsawon 160 feet (49 m) da fadin 30 feet (9.1 m).[2] Abin mamaki shine kasancewa a gindin bishiyar ne Thomas Birch Freeman da Henry Townsend suka fara wa'azin Kiristanci a Najeriya a ranar 24 ga watan Satumba, 1842,[3] [4] bishiyar ta rayu sama da shekaru 300 har sai da guguwa ta kayar da ita a ranar 20 ga watan Yunin 1959. [5]

A maimakon bishiyar, an gina wani dutse a shekarar 2012 don bikin cika shekaru 170 na Kiristanci a Najeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Oluwadahunsi, Olawale (25 March 2015). "Badagry... -Footprints of slavery". National Mirror.
  2. History in Africa. African Studies Association. 1992.
  3. L. C. Dioka (2000). An Unsung Hero of the Church and Society: A Biography of Dominic Ogbonna Dioka L.C. Dioka.
  4. Ige, Betty (10 June 2014). "Badagry: Recapturing lost history". The Herald News. Retrieved 18 January 2016.[ permanent dead link ]
  5. Toyin Falola (1999). Yoruba Gurus: Indigenous Production of Knowledge in Africa. Africa World Press. pp. 220–. ISBN 978-0-86543-699-2