Jump to content

Ahlam Khudr

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahlam Khudr
Rayuwa
Haihuwa 20 century
ƙasa Sudan
Sana'a
Sana'a Mai kare ƴancin ɗan'adam
Kyaututtuka

Ahlam Khudr (Larabci: أحلام خضر‎ </link> 'Āḥlām Khuḍr) 'yar ƙasar Sudan ne mai fafutuka kuma ma'aikaciyar gandun daji. [1] [2]

An ƙashe ɗan Khudr a wata zanga-zangar lumana a shekara ta 2013 (wani ɓangare na zanga-zangar 2011-13 a Sudan). Tun daga wannan lokacin, ta kasance mai fafutuka, tana kiran kanta "mahaifiyar shahidai." Ta kasance mai aiki a dandalin tattaunawa na ƙarƙashin ƙasa, an "yi mata duka" lokacin da jami'an tsaro suka kama ta. [3] [4]

A cikin watan Disamba 2018, Ahlam Khudr ta kasance mai muhimmanci a juyin juya halin Sudan. A cikin shekara 2019, an saka ta cikin Mata 100 na BBC. [5] [6]

  1. نت, العربية (October 19, 2019). "مات ابنها.. قصة أم أضحت أيقونة في السودان". العربية نت.
  2. ""بي بي سي" تختار سيدتين سودانيتين ضمن أكثر 100 امرأة إلهاماً لعام 2019". October 16, 2019.
  3. @bbcafrica (October 16, 2019). "Ahlam Khudr is a protest leader from Sudan. After the death of her 17-year-old son, Ahlam has dedicated her life to seeking justice for him, and fighting for the rights of those killed or 'disappeared' in Sudan. Here's her vision of a future led by women: pic.twitter.com/KXNzuehUP7" (Tweet) – via Twitter.
  4. "All the Arab women who made it to BBC's '100 Women List'". StepFeed. October 17, 2019.
  5. Arabia, ByScene. "From Revolutionaries to Entrepreneurs: 17 Arabs Chosen among BBC's 100 Women List for 2019". SceneArabia.
  6. "BBC 100 Women 2019: Who is on the list?". October 16, 2019 – via www.bbc.com.