Jump to content

Ahmad Abdulhamid Malam Madori

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ahmad Abdulhamid Malam Madori ɗan siyasan Najeriya ne. Shi ne Sanata mai wakiltar Jigawa ta Arewa maso Gabas a jihar Jigawa a majalisar dattawa ta 10 a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar APC. [1] [2] [3]

  1. Nmodu, Danlami (2023-04-13). "Senator-elect, Amb Madori hails Lawan, calls him stabiliser". News Diary Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
  2. Rapheal (2023-08-17). "Too early to judge Tinubu's administration –Senator Madori". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
  3. Akinola, Ifeoluwa (2023-08-08). "Full list:10th Senate standing committee leadership". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.