Jump to content

Ahmad Rifaat Pasha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahmad Rifaat Pasha
Rayuwa
Haihuwa8 Disamba 1825
ƙasaEgypt eyalet (en) Fassara
Harshen uwaEgyptian Arabic (en) Fassara
Mutuwa15 Mayu 1858
Yanayin mutuwaaccidental death (en) Fassara (Nutsewa)
Ƴan uwa
MahaifiIbrahim Pasha of Egypt
Yara
YareMuhammad Ali dynasty (en) Fassara
Karatu
HarsunaLarabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'aaristocrat (en) Fassara

Ahmad Rifaat Pasha (8 ga watan Disamba shekara ta 1825 zuwa 15 ga watan Mayu shekara 1858) ya kasance memba na Daular Muhammad Ali a kasar masar. Shi ɗan Ibrahim Pasha ne na kasar Masar, da matarsa Shivakiar

Ya kasance magaji ga Sa'id Pasha. Ko yaya shi a shekara ta 1858, ana ɗaukar jirgin ƙasa na musamman da ke jigilar Ahmad Rifaat Pasha a kan mota a fadin Nilu a Kafr el-Zayyat . Jirgin ya fadi daga motar zuwa cikin kogi inda yarima ya nitse.

Sa'id ya rayu fiye da Ahmad Rifaat har zuwa shekara ta 1863, lokacin da Isma'il Pasha ya gaje shi.

Matarsa sune Shams Hanim kuma ya mutu a shekara ta 1891), wanda aka fi sani da "Princess Ahmad", mahaifiyar Ibrahim Fahmi Pasha (a shekara ta 1847 zuwa shekara ta 1893), Azmraftar Qadin (ya mutu a shekara ta 1904), mahaifiyar Ahmad Kamal Pasha (a shekara ta 1857 zuwa shekara ta 1907), Jihan Qadin (ta mutu a shekara ta 1900), mahaifiyar Ayn al-Hayat Ahmad (shekara 1858 zuwa shekara ta 1910), da Za'faran Qadin, Abyssinian, kuma mahaifiyar tana da ya’ya namiji da mace