Jump to content

Ahmadu Usman Jaha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahmadu Usman Jaha
Rayuwa
Haihuwa 1974 (50/51 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Ahmadu Usman Jaha ɗan siyasan Najeriya ne. A halin yanzu mamba ne mai wakiltar mazaɓar Damboa/Gwoza/Chibok a majalisar wakilai. [1] [2] [3]

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ahmadu Usman Jaha a ranar 2 ga watan Fabrairun 1974 kuma ya fito ne daga jihar Borno. [1] [4]

Aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Kafin a sake zaɓensa a shekarar 2023 a matsayin ɗan majalisar wakilai a ƙarƙashin jam'iyyar APC, ya kasance ɗan majalisar dokokin jihar Borno daga shekarun 2007 zuwa 2015, kuma kwamishinan ilimi mai zurfi na jihar Borno, daga shekarun 2015 zuwa 2018. [1] [4]

  1. 1.0 1.1 1.2 "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2024-12-27. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  2. "Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". constrack.ng. Retrieved 2024-12-27.
  3. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
  4. 4.0 4.1 "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2024-12-27. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":1" defined multiple times with different content