Jump to content

Ahmed Munir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahmed Munir
Rayuwa
Haihuwa 1981 (43/44 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Ahmed Munir ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisa daga mazaɓar Lere a jihar Kaduna a Najeriya. [1]

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ahmed Munir a ranar 9 ga watan Satumba 1981 a mazaɓar Lere, Jihar Kaduna, Najeriya. [2]

Rayuwar Siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ahmed Munir ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisa a halin yanzu yana aiki a matsayin memba na Majalisar Wakilai, yana wakiltar mutanen mazaɓar Lere. Ya lashe zaɓen shekarar 2023 a ƙarƙashin jam'iyyar All Progresssive Congress (APC). [2][3]

  1. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-03.
  2. 2.0 2.1 "ShineYourEye". www.shineyoureye.org. Retrieved 2025-01-03. Cite error: Invalid <ref> tag; name "auto" defined multiple times with different content
  3. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.