Ahmed Musah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ahmed Musah
Member of the 2nd Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 1997 - 6 ga Janairu, 2001
District: Asokwa East Constituency (en) Fassara
Election: 1992 Ghanaian presidential election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa unknown value
ƙasa Ghana
Karatu
Makaranta unknown value unknown value : unknown value
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini unknown value
Jam'iyar siyasa National Democratic Congress (en) Fassara

Ahmed Musah ɗan siyasan ƙasar Ghana ne kuma ɗan majalisa na biyu na jamhuriya ta huɗu mai wakiltar mazabar Asokwa ta gabas a yankin Ashanti na ƙasar Ghana, kuma ya kasan ce daya cikin shahararun yan siyasa na kasar Ghana.

Rayuwar farko da ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Musah a Asokwa East a yankin Ashanti na Ghana.

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

An zabi Musah a matsayin dan majalisa a cikin tikitin National Democratic Congress a lokacin babban zaben kasar Ghana na mazabar Asokwa ta gabas a yankin Ashanti na Ghana. Ya doke Othman Baba Yahya, dan jam'iyyar National Congress da kuri'u 30,382 cikin kuri'u 84,111 da aka kada wanda ke wakiltar kashi 26.70.[1] Dakta Edward Baffoe Bonne sabon dan Jam’iyyar Patriotic Party ya kayar da shi inda ya samu kuri’u 45,482 daga cikin kuri’u 78,029 da aka kada wanda ke wakiltar kashi 58.30%. [2][3] Ya yi wa’adi daya kacal a matsayin dan majalisa.

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Musah ɗan siyasan ƙasar Ghana ne wanda ya yi aiki a matsayin ɗan majalisa mai wakiltar mazabar Asokwa ta gabas a yankin Ashanti na Ghana daga 1997 zuwa 2001.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. FM, Peace. "Ghana Election 1996 Results - Asokwa East Constituency". Ghana Elections - Peace FM. Retrieved 2020-10-03.
  2. http://ghanaelections.peacefmonline.com/pages/2000/ashanti/235/index.php
  3. "Ghana Election asokwa-east Constituency Results". www.graphic.com.gh. Retrieved 2020-10-03.