Ahmedabad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ahmedabad.

Ahmedabad ko Amdavad birni ne, da ke a jihar Gujarat, a ƙasar Indiya. Shi ne tsohon babban birnin jihar Gujarat. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 5,633,927. An gina birnin Ahmedabad a karni na sha ɗaya bayan haifuwan annabi Issa.