Aida (2015 fim)
Appearance
Aida (2015 fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2015 |
Asalin harshe | Moroccan Darija (en) |
Ƙasar asali | Moroko |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 94 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Driss Mrini |
Tarihi | |
Nominations
| |
External links | |
Aida ( Larabci: عايدة ) fim ne na wasan kwaikwayo na 2015 na Morocco wanda Driss Mini ya jagoranta. An zaɓi fim ɗin a matsayin wanda za'a shigar a Moroccan don samun kyautar Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje a lambar yabo ta 88th Academy amma ba a zaɓi shi ba.[1][2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Driss Mrini's 'Aida' to Represent Morocco in the Oscars". Morocco World News. 18 September 2015. Retrieved 18 September 2015.
- ↑ Richford, Rhonda (21 September 2015). "Oscars: Morocco Selects 'Aida' for Foreign-Language Category". The Hollywood Reporter. Retrieved 21 September 2015.