Air Côte d'Ivoire
Appearance
| HF - VRE | |
|
| |
|
| |
| Bayanai | |
| Iri | kamfanin zirga-zirgar jirgin sama |
| Ƙasa | Ivory Coast |
| Used by |
Airbus A319-112 (en) |
| Mulki | |
| Hedkwata | Abidjan |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 2012 |
| Founded in | Abidjan |
|
| |




Air Côte d'Ivoire kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Abidjan, a ƙasar Côte d'Ivoire. An kafa kamfanin a shekarar 2012. Yana da jiragen sama goma, daga kamfanonin Airbus da De Havilland.

