Jump to content

Air Peace

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Air Peace
P4 - APK

Bayanai
Suna a hukumance
Air Peace
Iri kamfanin zirga-zirgar jirgin sama
Ƙasa Najeriya
Used by
Mulki
Hedkwata Ikeja
Tarihi
Ƙirƙira 2013
flyairpeace.com
Jirgin Kamfanin
indonosiyan air

Air Peace kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Lagos, a ƙasar Najeriya. An kafa kamfanin a shekara ta 2013. Yana da jiragen sama ashirin da uku, daga kamfanonin Boeing, Bombardier da Dornier.