Aisha Kaduna (Shamsiyya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Aisha Kaduna (shamsiyyah), tsohuwar jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato kannywood, tayi fina finai da dama a masana'antar fim ta Hausa,[1] tayi fim mai suna Shamsiyyah, dalilin da ake mata lakabi da Shamsiyyah kenan, ta rasu sanadiyyar[2] hadarin mota, ta rasu a sadda tauraruwar ta ke kan haskawa[3][4].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://dailytrust.com/kannywood-fans-want-a-special-day-to-eulogize-dead-artists/
  2. https://www.modernghana.com/amp/nollywood/5189/kannywood-tragedy-how-top-stars-met-death-on-nigerian-roads.html
  3. https://hausa.legit.ng/1220898-waiwaye-a-kannywood-jerin-hotuna-da-sunayen-aftawa-da-suka-rasu-a-shekaru-20-mata-da-maza.html
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-23. Retrieved 2023-07-23.