Aishi Manula

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aishi Manula
Rayuwa
Haihuwa Morogoro (en) Fassara, 13 Satumba 1995 (28 shekaru)
ƙasa Tanzaniya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Simba Sports Club (en) Fassara-
  Tanzania national football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Aishi Manula (an haife shi a ranar 13 ga watan Satumba shekarata alif 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Tanzaniya. Yana taka leda a matsayin mai tsaron gida na tawagar kwallon kafa ta Tanzaniya.[1] [2]

Rayuwar farko[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Manula a Morogoro, Tanzania.[3]

Sana'a/Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ya fara aikinsa a Mtibwa Sugar FC. A 2012 ya koma Azam FC yana da shekaru 17. Ayyukansa da daidaito sun taimaka masa ya shiga cikin goma sha ɗaya na farko ya maye gurbin mai tsaron gidan Ghana Daniel Apeyi. Ya koma Simba ne a shekarar 2017 inda ya taimakawa kungiyarsa daukar kofin gasar sannan ya dauki safar hannu na zinare.[4] Ya kuma taimaka wa simba nasa wajen lashe gasar sau hudu a jere.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. FIFA Tournaments-Players & Coaches-Aishi Manula". FIFA.com. Archived from the original on November 21, 2015.
  2. Aishi Manula at National-Football-Teams.com
  3. "Tanzania-Aishi Manula-Profile with news, career statistics and history- Soccerway". us.soccerway.com.
  4. Aishi Manula at National-Football-Teams.com