Jump to content

Ajibola Muraina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ajibola Muraina
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

30 ga Afirilu, 2022 -
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 - 30 ga Afirilu, 2022
District: Ibarapa Central/Ibarapa North
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,


mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ajibola Saubana Muraina ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Ibarapa ta tsakiya/ Ibarapa ta arewa a jihar Oyo a majalisar wakilai ta tara. [1] [2] [3]

  1. Omorogbe, Paul (2024-11-22). "Ex-Rep member, Muraina, champions skills development, capacity building". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-31.
  2. Adebayo, Musliudeen (2022-04-30). "2023: Oyo reps member, Muraina, PDP chairman, others, join APC". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-31.
  3. Ajibola, Soji (2023-09-05). "Oyo APC reps candidate Muraina loses to PDP at tribunal". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-31.