Akata Formation

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Akata Formation
formation (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya

Akata Formation wani bangare ne na tsarin albarkatun man fetur na Neja Delta (Akata-Agbada) da ke lardin Neja-Delta, na Najeriya a gabar tekun Guinea, Tekun Atlantika.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]