Jump to content

Akpo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Akpo
natural gas field (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Map
 3°01′N 6°58′E / 3.02°N 6.97°E / 3.02; 6.97

Akpo Fields An gano shi a cikin 2000, filin Akpo yana cikin ruwa mai zurfi a Najeriya. akan OML 130 kusan 200 kilometres (124 mi) daga Fatakwal, ruwan Akpo ya kai daga 1,100 to 1,700 metres (3,600 to 5,600 ft).

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]